Musulmi Na Shakku

IQNA

Tehran (IQNA) musulmi da dama a duniya sun shiga cikin halin rudu kan halascin allurar rigakafin cutar corona, bisa zargin cewa an yi amfani da wani bangaren alade a cikinta.
Lambar Labari: 3485482    Ranar Watsawa : 2020/12/22